Thursday, April 12, 2007

[kanoshia] Re: [majalisar_musulunci] Zaben 14 April: Wa zamu zaba?

Salam,
Malam Madubi kenan ! Ni da a  zato na zamu kasance kamar shekarun baya na sidon look ! Amma ga dukkan alamu nasan cewa zaben bana da Yan Shia na Da'ira da wajen Da'ira za'a yi zabe.
Dalili na shine Malaman mu a Kano inda nake zaune sunyi zama na musammman da yan takarar gwamna a inda suka cimma daidaituwa kan wasu batutuwa.Mu mabiya mun sami labarin cewa duk a zaman da akayi akwai wakilcin Sheik Nura Dass da Malam Turi inda aka cimma matsaya guda kan dan takarar da za'a mara wa baya ya zama gwamnan Kano in Allah ya yarda.
Sai yan'uwa na Kano su tuntubi wakilan Sheik Dass da Malam Turi dan karin bayani.
 


Malam Madubi <madubingaskiya@yahoo.com> wrote:
Assalamu Alaikum,
Sanin kowa ne dake cikin da wajen Nijeriya cewa ranar 14 ga wannan watan za'a fara zaben Gwamnoni da yan majalisar jiha.
 
Shin yan majalisar mu mai albarka shin wa kuke ganin zamu zaba a jihohin Kano Da Kaduna Da Sokoto Da Zamfara Da Gombe Da Jigawa Da Borno Da Yobe Da Adamawa Da Kogi Da sauran su . Dalilina na kawo wadanan jihohin shine muna da yawan gaske a jihohin da har kuri'ar mu zai yi matukar tasiri.
 
Da fatan zamu tattauna dan samun mafita duk da cewa mun sami labarin Takarar Gwamnoni a wasu jihohi suna neman goyon bayan mu . Mun kasa kunne dan samun umarni daga Kano Da Zaria!
 
Malam Madubi

Be a PS3 game guru.
Get your game face on with the latest PS3 news and previews at Yahoo! Games.


It's here! Your new message!
Get new email alerts with the free Yahoo! Toolbar.

__._,_.___
Recent Activity
Visit Your Group
Yahoo! Avatars

Make a Virtual You

Show your style &

mood in Messenger.

Y! Messenger

Quick file sharing

Send up to 1GB of

files in an IM.

Yahoo! Mail

Get on board

You're invited to try

the all-new Mail Beta.

.

__,_._,___

No comments: