Wednesday, April 11, 2007

Re: [kanoshia] Zaben 14 April: Wa zamu zaba?

ASsalam
Mal madubi ya kamata  kasanar damu yan takara wadanda
su Allah da manzonsa ne manufarsu, wato su basuna son,
jamaa su zabesuba , don satar kudin jamaa.
kuma kaji tsoron Allah wajen kamfe,kar kayi karya, koda yake
nafahimci kai mai gaskiyane,kuma zaka gaya muna zancen,
gaskiya.bairin zancenkuba,[yansiyasa]

Malam Madubi <madubingaskiya@yahoo.com> wrote:
Assalamu Alaikum,
Sanin kowa ne dake cikin da wajen Nijeriya cewa ranar 14 ga wannan watan za'a fara zaben Gwamnoni da yan majalisar jiha.
 
Shin yan majalisar mu mai albarka shin wa kuke ganin zamu zaba a jihohin Kano Da Kaduna Da Sokoto Da Zamfara Da Gombe Da Jigawa Da Borno Da Yobe Da Adamawa Da Kogi Da sauran su . Dalilina na kawo wadanan jihohin shine muna da yawan gaske a jihohin da har kuri'ar mu zai yi matukar tasiri.
 
Da fatan zamu tattauna dan samun mafita duk da cewa mun sami labarin Takarar Gwamnoni a wasu jihohi suna neman goyon bayan mu . Mun kasa kunne dan samun umarni daga Kano Da Zaria!
 
Malam Madubi

Be a PS3 game guru.
Get your game face on with the latest PS3 news and previews at Yahoo! Games.


Don't pick lemons.
See all the new 2007 cars at Yahoo! Autos.

__._,_.___
Recent Activity
Visit Your Group
Yahoo! Avatars

Express Yourself

Show your style &

mood in Messenger.

Yahoo! Mail

You're invited!

Try the all-new

Yahoo! Mail Beta

Y! Messenger

Make free calls

Call PC-to-PC

worldwide- free!

.

__,_._,___

No comments: