Wednesday, April 11, 2007

[kanoshia] Zaben 14 April: Wa zamu zaba?

Assalamu Alaikum,
Sanin kowa ne dake cikin da wajen Nijeriya cewa ranar 14 ga wannan watan za'a fara zaben Gwamnoni da yan majalisar jiha.
 
Shin yan majalisar mu mai albarka shin wa kuke ganin zamu zaba a jihohin Kano Da Kaduna Da Sokoto Da Zamfara Da Gombe Da Jigawa Da Borno Da Yobe Da Adamawa Da Kogi Da sauran su . Dalilina na kawo wadanan jihohin shine muna da yawan gaske a jihohin da har kuri'ar mu zai yi matukar tasiri.
 
Da fatan zamu tattauna dan samun mafita duk da cewa mun sami labarin Takarar Gwamnoni a wasu jihohi suna neman goyon bayan mu . Mun kasa kunne dan samun umarni daga Kano Da Zaria!
 
Malam Madubi


Be a PS3 game guru.
Get your game face on with the latest PS3 news and previews at Yahoo! Games.

__._,_.___
Recent Activity
Visit Your Group
Yahoo! Avatars

Make a Virtual You

Show your style &

mood in Messenger.

Yahoo! Mail

Get on board

You're invited to try

the all-new Mail Beta.

Y! Messenger

Instant smiles

Share photos while

you IM friends.

.

__,_._,___

No comments: